Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Yayin da damina ke ƙara tsananta, ana ci gaba da samun ƙaruwar masu kamuwa da cutar kwalara.
#Kwalara cuta ce da za a iya rigakafinta kuma a warkar da ita. Amma tana iya jawo mutuwa ida wanda ya kamu bai garzaya cibiyar lafiya domin samun kulawar likitoci ba.
Ana shawartar 'yan Najeriya da su garzaya cibiyar lafiya mafi kusa nan take idan suka fara fama da: gudawa mai tsanani kamar ruwa, tashin zuciya, amai, ko matsananciyar kasala.
📽️https://youtu.be/4-7Mm0mz93g
#Cholera #STOPcholera #safewater